Irinsa na farko a Iraq don Kulawa da Masu Cutar \"Cancer\"
1,100 views1 min read
Sheikh Abdul Mahdi karbala'i Dz yayinda yake Rangadi a Sabuwar Cibiyar Kulawa da Masu Cutar "Cancer" wanda Haramin Imam Husain ya samar, shine Irinsa na Farko a Iraqi ta fuskancin Tsari da Na'urorin Zamani.





